Littafi Mai Tsarki

Mar 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “To, ku ba Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba Allah abin da yake na Allah.” Sai suka yi mamakinsa ƙwarai.

Mar 12

Mar 12:7-22