Littafi Mai Tsarki

Mar 12:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka nemi su kama shi, don sun lura a kansu ne ya yi misalin, amma suna jin tsoron jama'a. Don haka suka ƙyale shi, suka tafi.

Mar 12

Mar 12:6-17