Littafi Mai Tsarki

Mar 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutane da yawa suka shisshimfiɗa mayafansu a hanya, waɗansu kuma suka baza ganyen da suka kakkaryo a saura.

Mar 11

Mar 11:2-15