Littafi Mai Tsarki

Mar 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya hango wani itacen ɓaure mai ganye kore shar, sai ya je ya ga ko ya sami 'ya'ya. Da ya isa wurinsa bai ga kome ba sai ganye, don ba lokacin 'ya'yan ɓaure ba ne.

Mar 11

Mar 11:10-18