Littafi Mai Tsarki

Mar 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga Urushalima, ya shiga Haikalin. Da dai ya dudduba kome, da yake magariba ta yi, ya fita ya tafi Betanya tare da goma sha biyun nan.

Mar 11

Mar 11:8-12