Littafi Mai Tsarki

Mar 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya dube shi duban ƙauna, ya ce masa, “Abu guda ne kawai ya rage maka. Sai ka je, ka sayar da duk mallakarka, ka ba gajiyayyu, za ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.”

Mar 10

Mar 10:15-27