Littafi Mai Tsarki

Mar 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka dai san umarnan nan, ‘Kada ka yi kisankai. Kada ka yi zina. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar zur. Kada ka yi zamba. Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka.’ ”

Mar 10

Mar 10:13-29