Littafi Mai Tsarki

Mar 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ga haka, sai ya ji haushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne.

Mar 10

Mar 10:12-21