Littafi Mai Tsarki

M. Had 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da na ce, shi ne mutum ya ji daɗi, domin iyakar jin daɗinsa a wannan rai, shi ne ya ci, ya sha, ya ji wa kansa daɗi. Aƙalla yana iya yin wannan in ya yi aiki a kwanakinsa wanda Allah ya ba shi a wannan duniya.

M. Had 8

M. Had 8:11-17