Littafi Mai Tsarki

M. Had 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwanakina marasa amfani na ga kowane irin abu. Adali ba safai yakan yi tsawon rai ba, mugu kuwa yakan yi tsawon rai a mugayen ayyukansa.

M. Had 7

M. Had 7:14-19