Littafi Mai Tsarki

M. Had 7:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Kyakkyawan suna ya fi man ƙanshi tsada, ranar mutuwa kuma ta fi ranar haihuwa.

2. Gara a tafi gidan da ake makokiDa a tafi gidan da ake biki,Gama wannan shi ne ƙarshen dukan mutane.Ya kamata duk mai rai ya riƙe wannan a zuciyarsa,Mutuwa tana jiran kowa.