Littafi Mai Tsarki

M. Had 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah yakan ba wani mutum dukiya, da daraja, da wadata, i, da kowane abu da yake bukata. Amma bai ba shi iko ya more su ba. A maimakonsa wani baƙo ne zai more su. Wannan aikin banza ne ba kuwa daidai ba ne.

M. Had 6

M. Had 6:1-3