Littafi Mai Tsarki

M. Had 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sayo bayi mata da maza, an kuma haifa mini cucanawa a gidana. Ina kuma da manyan garkunan shanu, da na tumaki, da na awaki fiye da dukan wanda ya taɓa zama a Urushalima.

M. Had 2

M. Had 2:1-16