Littafi Mai Tsarki

M. Had 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka rai ba wani abu ba ne a gare ni, domin dukan abin da yake cikinsa bai kawo mini kome ba sai wahala. Duka banza ne, ba abin da nake yi sai harbin iska kawai.

M. Had 2

M. Had 2:8-21