Littafi Mai Tsarki

M. Had 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zuciyata na ce, “Abin da yakan sami wawa shi ne kuma zai same ni. To, wace riba na ci ke nan saboda hikimar da nake da ita?” Na kuma ce a zuciyata, “Wannan ma aikin banza ne.”

M. Had 2

M. Had 2:6-24