Littafi Mai Tsarki

M. Had 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi tunani a kan dukan abin da na aikata, da irin wahalar da na sha lokacin da nake yin aikin, sai na gane ba shi da wata ma'ana, na zama kamar mai harbin iska, ba shi da wani amfani.

M. Had 2

M. Had 2:7-13