Littafi Mai Tsarki

M. Had 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika, ka tuna da Mahaliccinka kafin igiyar azurfa ta katse, ko tasar zinariya ta fashe, ko tulu ya fashe a bakin rijiya, ko igiya ta tsinke a bakin tafki,

M. Had 12

M. Had 12:1-8