Littafi Mai Tsarki

M. Had 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ɗaura aniya in san bambancin da yake tsakanin ilimi da wauta, da a tsakanin hikima da gāɓanci. Amma na gane harbin iska nake yi kawai.

M. Had 1

M. Had 1:7-18