Littafi Mai Tsarki

Luk 9:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce masa, “Yanyawa da ramummukansu, tsuntsaye kuma da wurin kwanansu, amma Ɗan Mutum ba shi da wurin shaƙatawa.”

Luk 9

Luk 9:57-62