Littafi Mai Tsarki

Luk 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk waɗanda ba su yi na'am da ku ba, in za ku bar garin, sai ku karkaɗe ƙurar ƙafafunku don shaida a kansu.”

Luk 9

Luk 9:1-8