Littafi Mai Tsarki

Luk 9:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahaya ya amsa ya ce, “Maigida, mun ga wani yana fitar da aljannu da sunanka, mun kuwa hana shi, domin ba ya binmu.”

Luk 9

Luk 9:43-52