Littafi Mai Tsarki

Luk 9:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, aljani yakan hau shi, yakan yi ihu ba zato ba tsammani. Aljanin yakan buge shi, jikinsa yana rawa, har bakinsa yana kumfa. Ba ya barinsa sai ya kukkuje shi ƙwarai.

Luk 9

Luk 9:35-41