Littafi Mai Tsarki

Luk 9:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan misalin kwana takwas da yin maganan nan, Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yahaya, da Yakubu, ya hau wani dutse domin yin addu'a.

Luk 9

Luk 9:21-36