Littafi Mai Tsarki

Luk 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Lalle ne Ɗan mutum yă sha wuya iri iri, shugabanni da manyan firistoci da malaman Attaura su ƙi shi, har a kashe shi, a rana ta uku kuma a tashe shi.”

Luk 9

Luk 9:15-32