Littafi Mai Tsarki

Luk 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana yana addu'a shi kaɗai, almajiransa kuwa suka zo wurinsa. Sai ya tambaye su, ya ce, “Wa mutane suke cewa nake?”

Luk 9

Luk 9:12-19