Littafi Mai Tsarki

Luk 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɗauki gurasa biyar ɗin da kifi biyu, sai ya ɗaga kai sama, ya yi wa Allah godiya, ya gutsuttsura su, ya yi ta ba almajiran, suna kai wa jama'a.

Luk 9

Luk 9:7-23