Littafi Mai Tsarki

Luk 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ganin haka sai taro masu yawa suka bi shi. Ya kuwa yi musu maraba, ya yi musu maganar Mulkin Allah, ya kuma warkar da masu bukatar warkewa.

Luk 9

Luk 9:8-15