Littafi Mai Tsarki

Luk 8:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk kuwa ana ta kuka da kururuwa saboda ita. Amma Yesu ya ce, “Ku daina kuka. Ai, ba matacciya take ba, barci take yi.”

Luk 8

Luk 8:47-56