Littafi Mai Tsarki

Luk 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wani mai shuka ya tafi shuka. Yana cikin yafa iri sai waɗansu suka fāɗi a hanya, aka tattake su, tsuntsaye suka tsince su.

Luk 8

Luk 8:3-11