Littafi Mai Tsarki

Luk 8:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da matar ta ga ba dama ta ɓuya, sai ta matso tana rawar jiki, ta fāɗi a gabansa, ta bayyana a gaban duk jama'a dalilin da ya sa ta taɓa shi, da kuma yadda ta warke nan take.

Luk 8

Luk 8:39-54