Littafi Mai Tsarki

Luk 8:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mutanen kewayen ƙasar Garasinawa suka roƙi Yesu ya rabu da su, don tsoro mai yawa ya kama su. Sai ya shiga jirgi ya koma.

Luk 8

Luk 8:35-39