Littafi Mai Tsarki

Luk 8:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aljannun suka rabu da mutumin, suka shiga aladun. Garken kuwa suka rungungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka halaka a ruwa.

Luk 8

Luk 8:23-43