Littafi Mai Tsarki

Luk 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya faɗi haka ne domin Yesu ya umarci baƙin aljanin ya rabu da mutumin. Gama sau da yawa aljanin yakan buge shi, akan kuma tsare shi, a ɗaure shi da sarƙa da mari, amma ya tsintsinka ɗaurin, aljanin ya kora shi jeji.

Luk 8

Luk 8:26-37