Littafi Mai Tsarki

Luk 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da saukarsa a gaci sai wani mai aljannu ya fito daga cikin gari ya tarye shi. Ya daɗe bai sa tufa ba, ba ya zama a gida kuwa, sai a makabarta.

Luk 8

Luk 8:19-29