Littafi Mai Tsarki

Luk 8:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna cikin tafiya sai barci ya kwashe shi. Hadiri mai iska ya taso a tekun, jirginsu ya tasar wa cika da ruwa, har suna cikin hatsari.

Luk 8

Luk 8:15-27