Littafi Mai Tsarki

Luk 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka fāɗi a hanya su ne kwatancin waɗanda suka ji Maganar Allah, sa'an nan Iblis ya zo ya ɗauke Maganar daga zuciyarsu, don kada su ba da gaskiya su sami ceto.

Luk 8

Luk 8:9-17