Littafi Mai Tsarki

Luk 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce, “Ku kam, an yarda muku ku san asiran Mulkin Allah. Amma ga sauran sai da misali, don gani kam, su gani, amma ba za su gane ba. Ji kuma, su ji, amma ba za su fahimta ba.

Luk 8

Luk 8:1-19