Littafi Mai Tsarki

Luk 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba da daɗewa ba Yesu ya zazzaga birni da ƙauye yana wa'azi, yana yin bisharar Mulkin Allah. Sha biyun nan kuwa suna tare da shi,

Luk 8

Luk 8:1-5