Littafi Mai Tsarki

Luk 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ji haka, ya yi mamakinsa, ya kuma juya ya ce wa taron da suke biye da shi, “Ina gaya muku, ko a cikin Isra'ila ban taɓa samun bangaskiya mai ƙarfi irin wannan ba.”

Luk 7

Luk 7:1-17