Littafi Mai Tsarki

Luk 7:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya waiwaya wajen matar, ya ce wa Saminu. “Ka ga matan nan? Na shigo gidanka, ba ka ba ni ruwan wanke ƙafa ba, amma ita ta zub da hawayenta a ƙafafuna, ta kuma goge su da gashinta.

Luk 7

Luk 7:41-50