Littafi Mai Tsarki

Luk 7:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ta tsaya a bayansa a wajen ƙafafunsa, tana kuka. Sai hawayenta ya fara zuba a ƙafafunsa, ta goge su da gashinta, ta yi ta sumbantarsu, ta shafa musu man ƙanshin.

Luk 7

Luk 7:35-41