Littafi Mai Tsarki

Luk 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jarumin ɗin ya ji labarin Yesu, sai ya aiki waɗansu shugabannin Yahudawa wurinsa, su roƙe shi ya zo ya warkar da bawa nasa.

Luk 7

Luk 7:1-8