Littafi Mai Tsarki

Luk 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina gaya muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yahaya girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.”

Luk 7

Luk 7:20-35