Littafi Mai Tsarki

Luk 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, kallon me kuka je yi? Annabi? Hakika, ina gaya muku, har ya fi annabi nesa.

Luk 7

Luk 7:25-33