Littafi Mai Tsarki

Luk 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Baya jakadun Yahaya sun tafi, sai Yesu ya fara yi wa taro maganar Yahaya, ya ce, “Kallon me kuka je yi a jeji? Kyauron da iska take kaɗawa?

Luk 7

Luk 7:19-34