Littafi Mai Tsarki

Luk 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya matso, ya taɓa makarar, masu ɗauka kuma suka tsaya cik. Sai Yesu ya ce, “Samari, na ce maka ka tashi.”

Luk 7

Luk 7:13-24