Littafi Mai Tsarki

Luk 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi ba sa'ad da ya ji yunwa, shi da abokan tafiyarsa?

Luk 6

Luk 6:1-6