Littafi Mai Tsarki

Luk 6:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya mare ka a kunci ɗaya, juya masa ɗaya kuncin kuma. Wanda ya ƙwace maka mayafi, kada ka hana masa taguwarka ma.

Luk 6

Luk 6:20-34