Littafi Mai Tsarki

Luk 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya duddube su duke, ya ce wa mutumin, “Miƙo hannunka.” Ya miƙa, hannunsa kuwa sai ya koma lafiyayye.

Luk 6

Luk 6:3-12