Littafi Mai Tsarki

Luk 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yafato abokan aikinsu a ɗaya jirgin su zo su taimake su. Suka kuwa zo, suka ciccika jiragen nan duka biyu kamar sa nutse.

Luk 5

Luk 5:1-16